Advertising
Advertising
Labarai

Sababbin kuɗi sun soma isa hannun jama’a, shin sun zo gare ku….

Kaman yadda kowa ya sani an sauya kudin kasar Nijeriya wanda suka gaka da naira 200, 500, 1000.

Advertising

Wani abun ban mamaki wanda jama a zasi duba a game da saban kudin shine, Kudin yanzu haka sun fara shiga hanun al’umma sai dai kowa yakan ce baiga wabi chanji ba sai dai launi kawai daya sauya.

Wannan sune sabbin kudin da gwamnatin tarayya ta Nigeria tayo, muna bukatar ku kallesu da kyau kuma ku gaya mana ra’ayin ku akan wannan sabbin kudin.

Wanni ya yi bayani kan ra’ayinsa akan wannan kudin inda yace: Babu hikima a canza launin kudi domin babu wani canji da zai kawo na yaƙar jabu.

Advertising

Sannan kada ka yadda wani mai gajeran tunani ya faɗa maka, ai America ma ta canza, idan ka kalli hoto na farko zakaga kuɗin Najeriya tsoho da sabo wanda launi ne kaɗai ya canza, shi kuwa hoto na biyu Dalar Amurka ce ta sama tsohuwa ta ƙasa sabuwa.

Kana tunani mai zurfi ba wai kawai ka zama ɗan amshin Shata ba. Kuma wanann hanyar wawure kuɗin ƴan ƙasa ne A kashe saban kuɗi da alkhairi

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button