Labaran Kannywood
Nayi kuka a Zahiri lokacin da akai min aski a fim din dadin kowa cewar TK Dan America.
Fitaccen dan wasan kwaikwayo mai suna Rabi’u Musa Shuaibu wanda aka fi sani da TK Dan America, A cikin shirn dadin kowa na tashar Arewa24 ya bayyana yadda yay kuka a lokacin da aka kai masa aski da aska a wani sin da za’a dauka.
Advertising
Matashin ya bayyana haka ne a wata mai suna Daga bakin mai ita, gidan jaridar BBC Hausa ta tattauna dashi Akan rayiwar sa da yadda ya shiga Harkar fim.
TK Gaye ya shaidawa BBC cewa an Haifeshi a Saudiya yayi karatu a chan daga bisani ya dawa kasa Nigeria inda yake zaune a garin kano.
Ku kalli cikakkiyar Hira da sukai dashi cikin wannan Bidiyon.
Advertising
Advertising