Labaran Kannywood
Ku kalli bidiyo Jaruman TikTok din da suke kama da jaruman Kannywood…
Ku kalli bidiyo Jaruman TikTok din da suke kama da jaruman Kannywood
Advertising
Wani abun ban mamaki shine na yadda wasu daga cikin jaruman TikTok suke yanayin kama da wasu jaruman Kannywood ta yanayin fuska.
Wani abun ban mamaki shen jaruman da ake kama da su duk shahararrun yan wasa ne irin du Maryam Yahaya, Hafdat Idris, Nafisa Abdullahi da kuma Zee Pretty.
Tashar tsakar gida dake kan YouTube itace ta hada mana wannan Bidiyon da zaku ga jaruman da suke kama a fai dai lokacin da suke raye raye.
Advertising
wannan shine Bidiyon.
Advertising