Labarai
Allahu akbar Mutumin da bashi da mukamiki ya bayyana yadda ya samu sosayyar gaskiya.
Allahu akbar Mutumin da bashi da mukamiki ya bayyana yadda ya samu sosayyar gaskiya.
Allah mai iko wani mutun da bashi da muka miki ya bayyana yadda ya samu Soyayyar Gaskiya A wajen wata budurwa mai suna Vanina.
Mutumin mai suna Joseph dan kasar Amurika mazauni a Chicago ya bayyana yadda yake rayiwa da masoyiyar sa.
Matar tasa ta yi bayanin yadda suka hadu da kuma irin yadda suke soayya kasan cewar baya magana kuma baya iya cin abinci sai da sirinji.