Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Hira da mariya dadin kowa ta bayyana irin wahalar datasha a wani dauka na dadin kowa.

Hira da mariya dadin kowa ta bayyana irin wahalar datasha a wani dauka na dadin kowa.

Advertising

Saniniya a cikin shirin dadin kowa wanda gidan talabijin Arewa24 ke hasakawah Nusaiba Jibrin sani Wadda ake kira da mariya a cikin shirin.

gidan jaridar BBC Hausa ta zanta da jarumar inda ta bayyana musu yadda akai ta fara fitowa a cikin shirin dadin kowa.

Da kuma yadda suka bawa jarumar waje a cikin shirin dan taka rawa, Jarumar ta bayyana wasu dalilai da yasa bazata tai sauran fina finai ba inba dadin Kowa ba.

Advertising

Ku kalli cikakkiyar hira da jarymar cikin wannan Bidiyon.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button