Yadda wani matashi ya kashe mahaifin sa mai shekara 90 saboda ya mallaki asusun bankin sa.
Yadda wani matashi ya kashe mahaifin sa mai shekara 90 saboda ya mallaki asusun bankin sa.
Duniya ina zaki damu Yadda wani matashi ya kashe mahaifin sa mai shekara 90 saboda ya mallaki asusun bankin sa.
Jaridar Alfijir Hausa ta ruwaito yadda wani matashi a jihar kwara ya kashe mahaifinsa mai shekaru 90 a duniya domin ya samu damar mallakar asusun bankinsa.
Jami’an yan sanda na jihar kwara sun kama wani matashi mai suna ibrahim hassan,dan shekara 23 da lefin kashe mahaifinsa Sabi Ibrahim dan shekara 90,a layin Ajibesin kusa da Okolowo, ilorin saboda ya samu damar mallakar asusun bankinsa.
Kamar dai yadda aka sani wannan a yanzu ba wani abun mamaki bane kasancewar an samu rahotanni da dama irin wadannan wansa suke bayyana mutane da dama da suka kashe iyayensu, matansu, mazajensu, harma da yayansu. Sai dai muce Allah ya rabamu da Mummunan kaddara ameen.