Advertising
Advertising
Labarai

Yanzu Yanzu Mai Shari’a Ibrahim Sarki Yola na kotun musulunci dake farin kano yace kotu ta tabbatar wa….

Yanzu Yanzu Mai Shari’a Ibrahim Sarki Yola na kotun musulunci dake farin kano yace kotu ta tabbatar wa

Advertising

Mai sharia Ustaz Ibrahim Sarki Yola na Kotun Musulunci ta Kano, ya ce kotu ta tabbatar da cewar kalaman batanci da Malam Abduljabbar ya yi ga ma’aiki SAW a cikin karatun sa, shine ya ƙirƙire su da kansa domin shaidu da hujjojin kotun sun tabbatar da cewa babu su a cikin litattafan da yake faɗa

Alƙali Sarkí Yola dai na ciga da karanto sauran zarge zargen da ake tuhumar Malamín dasu. Kafin daga bisani ya yankewa malamin hukunci dai dai da abin da ya aikiata,

Ku cigaba da bibiyar mu dan ganin yadda Shari’a zata kasance a wannan rana.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button