Labaran Kannywood
Allahu Akbar bayan Rasuwar Darakta Nura Mustapha waye an haifa masa jariri.
Cikin Hukunci uban giji Marigayi Nura Mustafa Waye (Daraktan Fim Din IZZAR SO) ya samu Karuwa. Ansamu Namiji kuma tuni an rada masa Suna da Nura Nura Mustafa waye.
Advertising
Kaman yadda masu karatu suka sani a watanin baya Allah ya karbi rayiwa Daraktan fim din izzar so Nura Mustapha waye rasu.
Kaman yadda muka samu labari daraktan ya rasu ya bar matar sa dauke da juna biyu, Cikin hukunci Ubangiji allah ya sauketa lafiya ta haifi danta namiji.
Muna Addu’ar Allah ya rayashi cikin koshin lafiya da Addini yasa mahaddacin Al-qur’ani ne. Allah yasa mahaifin sa yana Dausayin Aljanna.
Advertising
Advertising
I am interested