Labarai
Yadda aka Daura Auren wasu matasan yara abin yabawa kowa sha’awa.

A ijiya Alhamis 16 ga watan 12 aka bayyana hotunan wasu matasan yara da akai musu Aure wanda ake musu take da.
Aurene wuri maganin zinar wuri cewar masu hankali.
Hakika ganin Auren yanan nan yabawa mutane mamaki kasancewar an kwana biyu ba’a sami irin wanana ba.



Abin ya burge mutane inda kowa ke dadin albarkacin bakin sa akan su, inda da yawa ke musu fatan Alkhari.