Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Gwanin ban Sha’awa Bidiyon yadda wata budurwa ke rubuta Al’Qur’ani da ka…..

Masha Allah wani Bidiyon wata budurwa da take rubuta Al’Qur’ani daka ba tare da ta rubuta ba.

Advertising

Da yawa akan samu mata wanda suka haddace Al’Qur’ani amma ba a cika samun wanda suke zama su rubuta Al’Qur’ani ba da ka.

A kwanan baya an taba samun wata bafulatana da take rubuta Al’Qur’ani wadda kowa ta burgeshi. Haka itama wannan baiwar Allah tabawa mutane mamaki.

ku kalli Bidiyon nata.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button