Advertising
Advertising
Labarai

Wata sabuwa: Maganar Abduljabbar ta tabbatar min da jinin Imam Ali ne cewa….

Wallahi Azeem Maganar Nan ta tabbatar min da cewa Abduljabbar Jinin Imam Ali ne cewa wani Dan darikar Shi’a mai sunan Ali Abubakar Karbala.

Advertising

Kaman yadda kuka sani dai a satin daya gabata aka yankewa malamin Sheikh Abduljabbar Hukuncin kisa ta hanyar rataya.

An samu malamin da laifin fadar wasu kalami na batanci da rashin ladabi da yay wa fiyayyen hallitta annabi Muhammad S.A.W.

”Ni bana neman sassauci akan wannan laifi da ban yi ba, ina bawa masoyana hakuri, kar su samu damuwa kan tafiya ta lahira, zanyi mutuwa ta girma, kuma bana neman kai Ibrahim Sarki kayi mun sassauci, kuma a gaggauta yi mun hukuncin nan. Kalami na na karshe kenan.”

Advertising

Nace: Idan kun yankemai Hukumcin kuma kujira Hukuncin Allah, Dabbobi Da Siffar Mutane.

Cikin fushi da nuna baccin rai ya saki wannan rubutu yan uwansa mabiya wasu na murna maganar sa wasu kuma na cewa dama shima Abduljabbar dan darikar Shai’a ne.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button