Advertising
Advertising
Labarai

Idan kafa wannan iskancin saiga zubar da hawaye yadda wasu yara ke neman junan su.

Idan kafa wannan iskancin saiga zubar da hawaye yadda wasu yara ke neman junan su.

Advertising

Turkashi Yadda wasu matasan mata ke neman junan su tamkar ba musulmi ta yadda basa muna wata kunya akan hakan.

Wani fefen bidiyo ne ya bayyana na wasu mazauna kauye,an nuna su inda suke rungumar juna hade da lasar bakin junan su a jikin wani ginin kasa wanda hakan ne ya tabbatar mana da a kauye lamarin ya faru.

Wannan abun takaici yaba wa yan uwa musulmi bacin rai kasancewar a yanzu har takai ya’yan Musulmi su ringa aikata irin wannan.

Advertising

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su.

Muna rokon Allah ya shiya mana zuri’a ya karemu daga aikata irin wannan aiyukan alfashar.

https://www.instagram.com/reel/CmVvmKbo2Gt/?igshid=MDM4ZDc5MmU=

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button