Advertising
Advertising
Labarai

Budirwar datace data Auri talaka gara ta mutu batai Aure ba ta roki gidan jaridu da su dena sauya mata magana.

Wata budirwa mai suna Fatima Sheka yar shafin Twitter ta roki gidan jaridu da su dena sauya mata maganar data fada akan, Dana auri talaka gara na mutu ban aure ba.

Advertising

Budirwar tayi wannan magana ne a shafin ta na Twitter @fatimqsheka, inda maganar tai tsamari a kafafen yada labarai da dama.

Hakan yasa budirwa ta sake wata Sabuwar wallafa a shafin nata, Inada take cewa;

Dan Allah ku fahimcii maganata ku daina yada Abunda Ba kuda cikakkiyar Masaniya akai Ni nawa ra’ayi kenan, Kuma ance ra’ayi Riga.

Maganar tata da kura a wajen samari inda kowa ke fadin albarkacin bakinsa akan lamarin, wasu kuma suke ganin ai dama ra’ayin ta ta fada.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button