Labarai

Wasu matan aure guda biyu sun sa anyi garkuwa da mahaifiyar mijin su.

Tabbas aka ce inda ranka kasha kallo, wasu matan aure guda biyu sun saka anyi garkuwa da mahaifiyar mazajen su.

A ranar Juma’a ne muke samun labarin wasu matar wada gani sun saka anyi garkuwa da mahaifiyar mazajen su bisa matsa musu da take.

Asirin matayen ya tonu ne bayan da suka nemi yin sa’insa da masu garkuwa da mutane akan a basu kudin aikin su.

A halin yanzu dai matan sun shiga hanun hukuma domin sake yin bincike kan lamarin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button