Labarai

Bana jin dadin rayiwata baninda wani buri face na cika da imani cewar Atajiri Aminu Dantata

Hamshakin attajirin nan na Jihar Kano, Aminu Alhassan Dantata, ya ce ya daina jin dadin rayuwa, kuma ba shi da wani buri sama da cikawa da imani.

Alh. Aminu Dantata yayi wannan magana ne a dai dai lokacin da ya karbi bakuncin mataimakin dan takara shuganban kasa kashim shatima.

Ya bayyana cewa tun sanda ya taso ya samu haduwa da abokai da dama duk fadin jihohin Nigeria babu inda bani da abokai.

Amma sai dai ya bayyana cewa a yanzu zai wahala ya samu mutun 10 daga cikin abokan sa wanda suke raye.

A karshe dai yace: Ina fata ban saba wa kowa ba a rayuwa, idan kuwa hakan ta faru, ina fata za a yi mini ahuwa, ni ma na yafe wa duk wani da ya saba mini.

“A zuri’armu n i kadai na rage, inda nake rayuwa a tsakanin jikoki,” in ji Dantata

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button