Wasu Zafafan Hotunan Azima Gidan Dadamasi sun jawo mata zagi a wajen masoyanta.
Wasu Zafafan Hotunan Azima Gidan Dadamasi sun jawo mata zagi a wajen masoyanta.
A wayewar safiyar yau Lahadi daya ga wata janwari, jaruma Hauwa Abubakar Ayawa wadda akafi sani da Azima ta wallafa wasu zafafan hotuna da suka ja magana.
Azima fitacciyar jaruma ce a masana’antar kannywood wadda take taka rawa a fim din godan Badamasi wanda tashar Arewa24 ke haskawa.
Jarumar ta yi wallafar data jawo surutu a shafinta na sada zumunta na Instagram inda mutane da dama suka ringa gaya mata gaskiya akan hotunan da ta dauka wanda suke bayyana fitowar kirjinta.
Wasu sakoni da suka fi jan hankali wanda masoyanta suka suka tura mata sune na wani matashi da yake cewa; @hamas08 Gaskiyar magana wannan dinkin naki baiyiba ya fitar da tsaraicin qirjin ki dayawa. I hope not all your followers are hypocrites.
Shikuwa wani saurayi yake cewa; @Hajara.idris.75098 Gaskiayar uwa dinkinnan bedaceba tsakani da Allah Amma nasan it’s gsky daci gareta aimin afuwa idan nayi lefi