Education

Yadda zaka samu Token din LT Wallet guda 10,000 kyauta.

Kaje Play Store ka dauko wallet din, ko kabi ta nan hanyar.

https://play.google.com/store/apps/details?id=plus.H5A3B837C&hl=en&gl=EN

Idan kayi downloading sai kayi creating ko generating Private Key, ka taba wajen da aka ce kayi generating, sai ka kwafe shi (Copy) zaka gansu kamar Wallet address, wato inform of Hexadecimal String, kana kwafewa kaje kayi pasting dinsa a wajen da ba zai bata ba.

Sai kaje ka saka Password, ka shiga da wasu lambobi da suka nemi ka saka a gefe ko kasa da Password din, Sai kayi confirming. Shike nan ka kammala, sai kaje wajen da aka rubuta Invite, sai ka Shigar da wannan invitation Code (3AwzYs).

A kiyaye yadda ka gansu haka(3AwzYs) zaka saka (3AwzYs) a gurin Invite. Kana gamawa zaka ga sun baka LT Token, Wanda farashin su ya wuce 130 Dollars a yanzu, a lokacin da muke rubuta wannan post.

Invitation code (3AwzYs)

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button