Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Tofa jaruma Maryam yahaya acikin wani hotel tana Shakatawa ya janyo cece kuce.

Jarumar kannywood Maryam yahaya Wanda tasha fama da Rashin Lafiya tsawon watanni kusan shida. biyar tana kwance agida ta fara samun lafiya a halin yanzu.

Advertising

Maryam yahaya ta wallafa wani video a shafinta na tiktok inda aka ganta awajan wani Shakatawa tana hutawa bayan Fara samun lafiya datayi.

Maryam yahaya dai ta kwanta rashin lafiya inda akaita maganganu cewar Asiri akai Mata inda daga bisani jaridar BBC Hausa sukaje sukayi Hira da jarumar ta bayyana cewar Typoid ne yake damunta ba Asiri akai Mata ba.

https://youtu.be/EVw8gcITxJg

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button