Labarai

Yadda wani Matashi ya kashe kishiyar mahaifiyar sa da yar ta har lahira.

Yadda wani Matashi ya kashe kishiyar mahaifiyar sa da yar ta har lahira.

Wani mumunan labari daya daurewa mutane kai shine na wani matashin yaro da bai gaza shekara 18 ba a duniya.

Wani matashi dan asalin jihar kano mazaunin rijiyar zaki karamar hukumar ungwago ya kashe kishiyar mahaifiyar sa da yarta.

matashin ya bayyana yadda yay kisan inda yace yayi amfani da sukundiraiba mai tsini inda ya soka mata har waje bi.

ya kuma ce ita yarinya ya shaketa ne da mayafi har sai da rai yay halinta.

Yanzu haka dai matashin ya shiga hanun kukumar yan sanda na jihar kano suna ci gaba da bincike akan lamarin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button