Advertising
Advertising
Uncategory

Inallillahi yadda wani kwale kwale yay sanadiyar rasuwar kimanin mutun 15.

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN!

Advertising

A wani labari da muke samu shine na rasuwar wasu bayin Allah da suke kokarin tsallaka wani kogi a jihar kebbi.

mutanan sun kife cikin wani kwale kwale inda aka tabbatar da mutuwar mutun 15 a cikin sa, Muna fatan Allah yaji kansu yay musu rahama.

mukuma idan tamu tazo kasa mu cikia da kyau da imani Ameen Summa.

Advertising

Zalincin da ake a Najeriya ya kai matukar makura. Idan har babban mutum irin wannan za a ci zarafi kamar haka, to ina ni da kai talakawa marasa galihu? A ce kawai don kana da alaka da hukumar tsaro za ka iya cin zarafin kowa ka zauna lafiya! Ina muke dosa ne?

Lamarin kullum lalacewa yake kai kuma kana murna saboda siyasa. Matar shugaban kasa ta yi wa dalibi, yau kuma matar dan sanda ta yi wa babban mutum. Duka biyun ka yi murna saboda kai abin bai shafeka ba har sai an daukeka za ka san ana zalinci a kasar nan.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button