Innalillahi video yadda wasu zakuna sukai kokarin halaka wasu mutane.
Innalillahi video yadda wasu zakuna sukai kokarin halaka wasu mutane.
Yadda wasu zakuna sukai kokarin farwa wasu yan indiya acikin wani daji.
Don Allah idan ka yi aure kada ka yi korafi akan karewar madara da Milo sai an kusa shekara ko an haurata. Musamman idan ka san yar uwarmu yar talakawa ka auro.
Ya kamata ka barta ta cika burinta na cika cokula tana hadin kauri saboda abin yana basu mamaki su je gidan kawayensu su ga gwangwanayen madarar nan da su ko a mafarki indai ba na alwala ba basa gani a gidansu.
Wannan yana daga manyan “fantasies” din yan mata game da aure don haka a daure a cika musu burinsu kuma tare za ku ji dadin nan. Sannan ka dinga cefane mai kyau tana shiga kitchen tana girke-girken da take gani a Arewa 24.
Kada tunanin talauci ya hanaka yin komai. Gudunmawar da aka baka ba cewa aka yi ka sayi fili da ita ba. Idan ka ci sa’a sun hado maka da gara to ka ga yin cefane kawai ya rage maka. Ku bar yan mata su cika burinsu kafin ku koma wake da shinkafa.