Labaran Kannywood

Video fitarun jaruman Kannywood goma shabiyu tare da matan su.

Kalli jerin jaruman masana’antar Kannywood guda goma sha biyu tare da matan su.

kaman yadda mutane da dama sukq sani masana’antar kannywood nada tarin jarumai maza da mata wanda kudan mazan da suke masana’anter suke da Aure.

haka yasa tashar tsakar gida ta shirya mana Bidiyon na wannan jaruman da suke da Aure.

BIDIYO: An hango wata mata tana ikirarin cewa itace mahaifiyar jaruma Hafsat Ismail Tuge da ake gudanar da Shirin amaryar TikTok Mai dogon zango tana cewa a cire mata ‘yarta daga film din domin tana da miji.Wannan shine hoton Hafsat Ismail Tuge.

Mutane a kafar sada zumunta sunfara tofa albarkacin bakinsu akan wannan lamari inda suke cewa;

Gaskiya yakamata Hukuma ta dauki mataki akan abinda ke faruwa don kwanakin baya naji wani Malami a Bauchi yayi magana a kan su, wadda irin wannan abun yana daya daga cikin abinda yayi jan hankali a kai. A wannan lokacin suka dira masa da zagi da cin mutunci ita kuwa Hukuma tayi burus kamar bataji ba sai abu yayi tsanani ace za’a magance. Allah Ya yiwa dukkan Musulmi tsari dasu (Yan Film).

Amma a halin yanzu hukumar tace fina finai bata ce komai ba kan lamarin haka zalika basuyi wani magana ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button