Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Wata sabuwa ana gorantawa Rahama Sadau akan jarumin India.

Wata Sabuwa ana ta gorantawa jarumar Kannywood Rahama Sadau akan dan wasa Bollywood Hrithik Roshan.

Advertising

Fitacciyar jaruma a masana’antar kannywood Rahama Sadau tasha suka akan jarumin India Hrithik Roshan bayan tayi masa murnar zagowar haihuwar sa.

Ba wannan ne karo na farko ba da aka gorantawa Rahama Sadau ba akan jarumin indi, A shekara data gabata jarumar ta taya shi murnar zagowar haihuwar sa amma be nuna mata ko in kula akan post din da tai ba.

Haka zalika a wannan karon ma jarumar ta tayashi murna amma bai mata godiya ko yaji dadin hakan ba, Hakan yasa masoyanta suka fara fadain magan ganu akan jarumar kaman haka.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button