Labaran Kannywood
Na kusa daina waka na koma shararen makarancin Alqur’ani cewar mawaki ali jiata
DÁ ƊUMÍ ƊUMÍ: Na KUSA Na Daina Waƙa, Domin Ina Són Na Zama Ɗaya Daga Cìkìn Waɗanda Suka Fi Shahara Wajen Karatun Kur’ani, Céwar Shahararren Mawaƙi, Ali Jita.
Advertising
kalaman mawakin sun bawa kowa mamaki kasancewar kamar hakan bazata yiwu ba, wasu kuma suke ganin wannan ai karamin abu ne hakan.
Sakon wani matashi mai suna Nura Aminu Yakasai ya ce wannan ba abune mai wahala ba matukar zai iya jurewa.
Advertising