Labaran Kannywood

Jaruma Mansura Isa tayi Allah wadai da kalaman Hafsat Tuge Amaryar TikTok.

Wata sabuwa Jarumar Kannywood mansura isa tayi Allah wadai ga kalaman Jaruma Hafsat Isma’il Tuge akan kalaman da ta fada a wani video da ta saki.

kaman yadda kuka sani Hafdat itace jarumar da wata mata tai magana take cewa itace mahaifiyar, ta shoga harkar fim kuma tana da Aure.

bayan kwana biyu da yin maganar matar Itama jarumar ta wallafa wani video da take karyata kalaman matar.

Haka zalika Jaruma mansura tai magana akan jarumar inda take cewa karya magaifiyar taki take miki ta kuma roki allah daya karesu da irin wannan dabi’a.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button