Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Video Hafsat Isma’il Tuge tana magana akan matar datace itace mahaifiyar ta.

Wani saban Video da Hafsat Tuge ta Film din Amaryar TikTok ta saki akan matar da tai ikirarani cewar ita mahaifiyar ta ce.

Advertising

Idan baku manta ba satin da muke ciki ne aka samu fitar video wata mata a daki da take cewa itace mahaifiyar Hafdat Isma’il Tuge jarumar amaryar TikTok akan cewar tana da aure take fim.

A yanzu haka dai jarumar ta fito tayi magana inda tace duk wanan magan ganu da matar take fada ba gaskiya bane karya suke mata kaman yadda zakuji a bakin ta cikin wannan video.

https://www.instagram.com/reel/CnTl5ftjch6/?igshid=MDM4ZDc5MmU=

Sai daga bisani itama matar da ta tace ita mahaifiyar tace ta fito tayi magana inda tace ita wllh aisha ce tasa tayi wannan magan ganu bata taba zata maganar zatai yawo a gari ba, takuma roki yafiyar Hafsat a cikin Bidiyon.

Advertising

Videon Farko Hira ce Akayi da Mashiryin Shirin Amaryar TikTok Inda yake Bayyana Karya Matar nan tayi wadda Tayi Ikirarin Hafsat yar tace kuma Tana da Aure take film Sabida haka A cire ta.

Video Na Biyu Kuma Matar ce Take Karyata Kanta tare da tabbatar da cewar Ita ba Mahaifiyar Hafsat tuge bace Sharri aka biya ta tayi mata Asha Kallo Lafiya.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button