Labarai

Wata kayayawar Budurwar makaranciyar Alqur’ani ta dau hankula mutane.

Hotunan wata kyakkyawar budirwa da suke ta fama yawo a kafar sada zumunta, wanda take dauke da Alqur’ani mai tsaki bayan kammala saukar karatun Alqur’ani.

Hotunan mun same su ne a kafar facebook cikin shafin gaskiya dokokin karfe.

Alumar da sukai tsokaci a game da matashiyar sukai mata kalamai da kirarai iri iri zamu karanto.

Sakon wani Salisu Yake cewa; Ga kyau ga karatun Alqur’ani Allah kasa muna da rabon samun mahaddata.

Wani kuwa yake cewa; Tabbas a wannan zamanin kasamu matar da allah yasa ta karance Alkur’ani to ka Aure ta.

Muna wa wannan matashiyar fatan Allah yasa Alqur’ani ya cece ta ranar gobe kiyama yakuma hada ta da mijin na gari.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button