Labaran Kannywood

Wani Sabon fim din india da jarumar Kannywood Rahama Sadau zata sake fitowa a ciki.

An fitar da jita jita akan sabon fim din India Bollywood wanda rahama Sadau zata sake fitwo tare da fitaccen jarumin India.

Yanzu yanzu wani jita jita yake ta yawo a kafar sada zumunta akan fitacciyar jarumar Kannywood Rahama Sadau.

Jita jitar ta fara ne tun a karshen wata Disamba na shekara 2022 aka fara wannan maganar, mutane suna maganar jarumar zata fito ne a wani sabon shiri da zasuyi da wani jarumin India mai suna Rajniesh Duggall.

Kaman yadda wasu daga cikin kubsuka sani dama jarumar ta taba fitowa a wani fim din Bollywood mai KudaHaffiz.

Munso muji gaskiyar maganar daga bakin jarumar kasan cewar wannan karo ba ita kafai ce tai kasar India ba har da wani jarumin Nollywood mai suna Tobi Bakare.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button