Labarai
Inallillahi wa’innailaihi raji’un Ta Rasu saura kwana 13 bikin ta.
INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN, Ta Rasu Ana Saura Kwana 13 Aurenta
Allah ya yiwa Hauwa Adam Usman Alaket rasuwa, ta rasu jiya Asabar, sanadiyar hatsarin mota. Hauwa ta rasu ana shirye-shiryen ɗaurin Aurenta ranar Juma’a 27 ga watan Janairu 2023, wato saura kwanaki 13 kenan.
Haka zalika Anyi jana’izar ta kaman yadda addinin musulunci ya tanadar, Muna rokon Allah Ubangijin yaji kanta yay mata rahama.
Allah kuma yasa idan tamu tazo mucija da kyau da imani Ameen summa Ameen.