Labaran Kannywood
Wannan shine saban fim din inda wanda Rahama Sadau zata fito da sauran yan Nollywood.
Wannan Film na Haɗin Gwiwa Bollywood – Nollywood Me Taken Nollywood Goes to India Wanda Suka Shirya Namaste Wahala. Da Muka Kawo Rahoto Kwanan Baya.
Jaruma Rahama Sadau Zata Fito da Jarumin Bollywood Rajnesh Duggu Wanda Ya Fito a Fina-finai Irinsu Beiiman Love, Waja Tum Ho da Dangerous Ishq na Karishma Kapoor.
Ga Hoton Sunan Tare Kamar Yanda Kuka Gani. Wannan Rahoto ne Daga Bijimin mu a Bollywood Usman Solo.
Lallai Munayiwa Musu Fatan Nasara Musamman ma Abar Alfahari Garemu Rahma Sadau. Domin Nan Gaba ma da 3khans Ko Akshay Ko Hrithik (Duggu)Jarumin ta Muke Fata Suyi Aiki.