Labaran Kannywood

Inallillahi Babban Abin da baku sani ba a game da Kamal Aboki.

Jiya talata aka hotunan da bidiyo marashi Kamal Aboki dan masana’anter Kannywood suka karade duk wata kafar sada zumunta.

Allah ya karbi rayiwar kamal Aboki a habyar sa ta zuwa kano daga Maiduguri, kasan cewar dama haifafen dan Maiduguri ne mazaunin kano.

Kamal ya fara harkar wasan barkwanci a kafar sadarwa ta Instagram inda daga bisani yakoma yanayi a manhajar YouTube zuwan TikTok ma yana kokarin yi a nan, kusan a iya cewa mutane ma sunfi sanin sa a TikTok.

Makusanci ga Jarumi Abdullahi Amdaz, wanda ya na da kusanci da marigayin, ya bayyana jimami kan rasuwar Kamal, ya na cewa: “Kamal ɗaya ne daga cikin mutanen da su ka ɗauke ni tamkar ciki ɗaya mu ke. Ya na karɓar shawarat’ ta, ya kan kira ni ya gai da ni, ya zo inda na ke. Babban abin da yake burge ni da shi girmama mutane da fara’a

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button