Allahu Akbar Dalilin dayasa mutuwar matasa biyu da ta girgiza mutane a kafar sada zumunta.
Innalillahi wa’innailaihi raji’un Wata mutuwar samari biyu da taja hankula mutane a kafar sada zumunta da suka hada da Facebook, Instagram, TikTok.
Akwanan baya anyi wani rashinna wani matashi da ake kira dan zaman banza wanda ya shahara a kafar sada zumunta ta Facebook.
Dan zaman banza ya rasu ne ta hanyar hadarin mota wanda mutuwarsa tajabhankalin mutane Kasancewar kafin mutuwarsa yayi wasu rubuce rubuce a kafar sada zumnta wanda suke nuna tamkar yasan mutuwa zeyi.
Dan zaman banza ya kasance mutum maison Bbc tayi hira dashi a wani shiri Dadaga bakin maiita wanda suke dakko yan wasan kwaikwayo ana yin hira dasu.
Haka zalika shima Kamal Aboki ya shahara wajen yin Bidiyon wasan barkwanci, Tun yanayi da wayar hannu a jafar Instagram ya koma yi da Camera.
Shima kamal kafin rasuwarsa sharinsa nasada zumnta yazama duk wani video da zai dora yakan yi kama da na barin wasiya wanda sai bayan rasuwar sa abubuwan suke bayyana.
Muna fatan Allah yaji kansu yay musu Rahama Ameen summa Ameen.