Advertising
Advertising
Labarai

Bidiyon katafaren gidan da Mawaki Rara ya gwangwaje Abale da shi………..

Yanzu yanzu muke samun labarin abin Alkharin da mawaki Dauda Kahutu Rarara yayiwa fitaccen jarumin Kannywood Abale.

Advertising

Kaman yadda mai karatu yasani a jiya aka fara sakin katinan daurin Auren jarumi Abale wanda ake sa ran za’a daura ranar juma’a 27/01/2023.

jim kadan bayan fitar katin daurin Aure muke samun labari daga bakin jarumin inda ya bayyana cewa mawaki rarara ya kwankwaje shi da katafaren gidan da zai ankwance.

Tabbas wanna babban abin Alkhari ne akai wa jarumin, Muma muna taya shi murnar Allah ya saka da Alkhari Ameen.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button