Uncategory
Biki budiri burede Fitaccen jarumin Kannywood Abale zai angwance.
Fitaccen jarumi a masana’antar kannywood Daday Hikima wanda ake kira da Abale ya fitar da sanar war daurin auren sa kaman haka.
Advertising
Assalamu Alaikum! Muna Gayyatar Dukkanin Yan’uwa da abokanan arziki zuwa wajen Daurin Auren @daddyhikima Ranar Juma’at 27 Ga Watan January Inashaa Allah. Duk Wanda bai samu damar zuwa ba, zai iya tayamu da addu’a.
bayan wallafar jarumin mutane da dama sunta tsokaci a kasan sakon da jarumin ya wallafa, inda da yawan mutane suke mas tambaya wai dama ashe bashi da Aure.
Advertising
Advertising