Advertising
Advertising
Labarai

Wani Saban Salon Hoton kafin Auren da angwaye keyi yaja magana.

Wata sabuwa wani saban salon hoto da angwaye keyi na kafain aure yaja surutu a kafar sada zumunta daban daban musamman ma facebook.

Advertising

A watan janwari da muke ciki wani hoton wasu amare ya karade kafar sada zumunta wanda yake nuna wata amarya da take dakuwa a salon daukar hoton.

Mutane a kafar sada zumunta sunyi surutu akan lamarin kasancewar hausawa kuma musulmi bai oamace su da yin haka ba.

‘Yan kwanaki kadam da dena magana kan hoton sai aka sake samun wani hoton wanda yamafi na farko da Amaren suka farayi.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button