Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Ado Gwanja yana shirin sakin wakar sa mai suna Luwai Lamarin daya jawo cece kuce a.

Ado Gwanja yana shirin sakin wakar sa mai suna Luwai Lamarin daya jawo cece kuce a.

Advertising

Ado gwanja mawakin mata yagama shiryawa domin sakar musu wata sabuwar wakarsa mai suna Luwai wadda ga duk kan alamu tayi kama da wakar chass.

Idan Mai karatu bai manta ba, a kwanakin bayane mawaki Ado Gwanja ya saki Wakarsa mai suna CHASS wanda ya tada cece-kuce a kafafen sadarwa daban-daban wanda har takaiga gwamnatin kano haramta sauraran wannan wakar, musamman a gidajen radio.

Sal a wannan karon ma dai mawakin ya sake maimaita wannan salo wakar, wannan ayau ya saki dan gajeren Bidiyon a shafinsa na Instagram inda kowa da kowa yake tofa Albarkacin bakinsa.

Advertising

Sai dai a wannan karon duk da wakar yayi kama da salon tsohon wakar, Amman dai mutane sun shaida cewa wakar bata tsaba ka’ida ba dan a cikin wakar babu inda akayi Maganganun batsa kuma kuma batanci.

Sai dai kalmar luwai din ce har yanzu mutane suka kasa fahimtar mai yake nufi da hakan.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button