Uncategory
Inallillahi wa’innailaihi raji’un Allah yayiwa Jarumin Kannywood Awarwasa.
Innalillahi wa inna ilaihi raji’un Yanzu Yanzun Nan Allah yayiwa Jarumin Kannywood Abdulwahab Alhassan wanda akafi sani da Awarwasa rasuwa.
Fitaccen Jarumi a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Lawan Ahmad shine wanda ya wallafa labarin a shafinsa na Facebook,
Kamar Yadda rahotanni suka nuna Abdulwahab ya rasu ne bayan yasha fama da rashin lafiya ya kuma rasu ne a garin JosJaruman Kannywood da dama sun samu labarin rasuwar tasa inda suketa wallafa hotunan sa sunayi masa Addua,
Muma muna masa Addua Ubangiji Allah ya gafarta masa ya haskaka makwancinsa ya yafe masa kura kurensa
A wannan karon masana’anter Kannywood tayi rashe rashe da dama.