Advertising
Advertising
Labarai

Ado Gwanja na cigaba da shan suka kan sakin sabuwar wakar sa dai zai bayan mutuwar wasu a masana’antar.

Ana cigaba da cece kuce biyo bayan sakin wakar da Ado gwanja yayi kwana shida da mutuwar jarumi a masanalantar wanda kuma mutuwar jarumin ta girgiza masana’antar wasu jikin su yayi sanyi inda wasu ma ke nadamar aikata wasu abubuwan a ciki da wajen masana’antar ya da malamai kuma suka baje kolin wa’azi domin masu yi su hankalta.

Advertising

Bayan mako daya da fitaccen dan wasan barkwanci kama jarumi ga masana antar Kannywood, Kamal Aboki ya rasu. Mawaki Ado Gwanja ya saki sabuwar waka.

Sanin kowa ne cewa matukar Gwanja ya saki waka sai ta samu fice ga kowace waka a arewacin Najeriya.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button