Labarai
Yadda wasu mutanan suka fara zubar da tsohon kuadaden su a bola.
A dai dai wannan lokaci da samun sababin kudede suke wahala an samu wasu sun zubar da tsofafin kudin su a bola.
Advertising
A ranar 31/1/2023 babban bankin Nigeria CBN ya fidda sanarwa zasu dakata da karbar tsofafin kudade a duk wani Asusun ajiya dake kasar.
Sai dai wannan Abu sam bai dadi ba kasancewar wa’adin da akasa na dena karbar tsohon kudi ya matso kuma ba’a samun sabbin a bankuna ajiyasa sabida cinkoson mutane.
Anan tunain wannan dalilin ne yasa wasu mutanan suka fara hakura da kudaden suna zubawa a shara kasan cewar nan da kwana uku za’a dena kaeba.
Advertising
Advertising