Labarai
Innalillahi wa’innailaihi raji’un Amarya ta mutu bayan Auren ta……..
Innalillahi wa’innailaihi raji’un Allah yayiwa wata amaraya rasuwa bayan angwance War ta.
Advertising
Mun samu labarin rasuwar wannan amarya a kafar dadarwa dake dandalin Instagram @arewaexclusivee.
Inda sukai rubutu kaman haka cikin harshen turanci Gami da dora hotan Amaryar kaman haka.
They got married last month December, she is no more Say a Prayer for her please
Muna rokon Allah yaji kanta yay mata Rahama yasa idan tamu tazo mucika da kalmar yshahada. Ameen.
Advertising
Advertising