Labarai

Ya Ku Ƴan Uwana Mata Ku Nemi Saurayí Kamar Nawa Da Ke Kula Da Ni Cewar BOBRISKY

Fitaccén ɗan daúdún nàn maì súna Idrís wanda ya rikíɗar da halíttarsa zúwa ta macé aká kúma fí sanínsa da (Bóbrísky),

ya ba wa ƴàn mata shawarar céwa ka da sú yarda su yi Sóyayya da samarín da ba sú da Kúɗi a wànnan Zamaní sú nemí saurayí wañda zaì iya Kúlawa da sú kamar yadda saurayínsa ya ké kúlawa da shí.

“Ƴan mata ka da kú yarda kú yi kuskurén yìn Sóyayya da Samarì talakawá marasá sisi, kú kallí yadda saúrayina ya ké ba ní kykkyawar kulawá, ina ƙaúnarka sahíbina,”. Inji Bobrisky.

Dokin Ƙarfe TV ta ruwaitó, Bobrisky ya wallafa hakan ta cikin shafinsa na Facebook taré da hotúna a wannan rana.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button