Advertising
Advertising
Labarai

Anyi abin da ba’a taba yiba a Kannywood Hoton Rahama Sadau da Nafisa Abdullahi.

Wata sabuwa ganin hoton rahama sadau da Nafisat Abdullahi yabawa mutane mamaki kasancewar ko fim basu yi tare.

Advertising

Tun a kwanan baya zuwan Rahama sadau Kannywood yasa ake takun saka da Nafisat da Rahama Sadau.

Mutane da dama sun danganta takun sakar ne akan shigowar Rahama sadau Kannywood yasa aka aje Nafisa a gefe.

Wannan dalilin yasa mutane suke gani shine sular rashin zaman su tare haka kuma yasa basa fim tare.

Advertising

Sai dai a wannan karon Jaruma Nafisa Abdullahi ta wallafa wani hoto a sahfin ta wanda tai rubutu cikin harshen turanci take cewa Beautiful people.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button