Advertising
Advertising
Labarai

Wata makaranta a birnin Zariya ta yaye ɗalibai Mahaddata Al – Qur’ani sama da 40.

“A yau Lahadi, wata Shahararriyar Makarantar bayar da Tarbiyya, tare da koyarwae da ɗalibai karatun Al-Qur’ani mai girma wato Madarastaul Manaratul Tahfizul Qur’an Wadirasatul Islamiya lisheikh Buhari Tafida Anguwar Karfe Ceɗiya dake birnin Zariya, tayaye masu sauka Al’Qurani da Mahaddata mata da maza a karo na 10.

Advertising

“Taron yaye ɗaliban ya samu halartar manyan Mutane daga sassa daban-daban, iyaye, malamai, ƴan kasuwa, ƴan siyasa, da dai makamantansu, duk a domin taya Waɗannan ɗaliban farin cikin zuwa wannan mataki..”

Ga hotunan.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button