Labaran Kannywood
Abin n tausayi bayanin murja Ibrahim kafin a rufeta a kurkuku.

Abin tausayi lokacin da murja Ibrahim take magana kafin a kaita kurkuku.
Murja Ibrahim sharariyar jaruma a manhajar TikTok ta zargi mai wushiya da jarumar izzar so Aisha najamu bisa zargin hada baki dasu aka kamata.
Murjq tace ka kacin da aka zo aka kamata a hotel din tahir suna tare da mai wutsiya dalilin dayasa take zargin shiyay mata shune.
Ga dai Bidiyon nata da maganganun da take fada.