Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Innalillahi wa’inanna ilaihi raji’un Video wani matashi da ake zargi da halaka yara har guda hudu.

Asirin wani marashi da yake amfani da harkar bokanta yana halaka yaran mutane.

Advertising

Matashin ya wada hanun hukumar yan sanda bayan da ake zargin sa da aikata wannan mumunan laifin na halaka yara har hudu.

Bokan ya bayyana yadda lamarin ya faru har aka samu akasi yaran ya rasu.

Inda yake cewa mahaifin yaran ya kawo masa shine a matsayin yana da aljanu.

Advertising

Wannan ba karamin rashin imani bane yadda wani boka yake aikatawa Mata dasunan yi musu magani.

Ga Bidiyon yadd abin ya faru daga bakin sa.

https://youtu.be/C1olEACW0dU

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button