Labaran Kannywood

An bayyana kalubalen da masu Auren jaruman Kannywood ke fuskanta.

A bayyana Kalubalen da wanda suka auri madauka ka a Kannywood ke fuskanta.

Tabbas rabuwa da masoyi tana da zafi duk kuwa girman lefin da kai masa, Sai dai ga wanda suka auri yan fim suka rabu ciwon yakan zaman musu bitu. musamman idan sun kasance masu amffani da kafar sada zumunta.

Maimuna matar Ado Gwanja na daya daga cikin wanda ke fuskanta ciwo. tun bayan rabuwar ta da jarumi Ado Gwanja tun bayan rabuwar ta dashi a karshen shekara data gabata.

Muminai tana tsaka da fuskantar wannan matsala inda ba dama ta waka sai ace da tsohon mijin ta take ko kuma a jeho mata magana kan Auren nata wata mai dadi wata masa dadi.

Koda dai maimuna bata taba tankaw masu tura mata irin wannan tambayoyin ba.

Haka zalika mawaki Adam Fasaha shima ya ringa fuskanta tun bayan da akec yataba auren momee Gombe.

Hakan bai bayyana ba sai bayan da Jaruma ta daukaka a harkar fim sannan wasu suka fara wallafa hakan a shafunkan su. sai dai shi adam fasaha yana tankawa masu kananan magan ganun wanda hakan ke kara tada wutar akan batun.

Gaka zalika shima Adam zango yasha wannan chachaka tun bayan fitowar ummi karama a Fim din labarina.

wanda da yawan mutane basu san adam Zango ya taba Auren taba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button