Labaran Kannywood
Dalilin dayasa mata sukafi maza samun kudi a Kannywood Musa Mai Sana’a
Fitaccen Jarumi a masana’antar kannywood Muda Mai Sana’a ya bayyana dalilin dayasa matan a Kannywood sukafi maza samun kudi.
Gidan jaridar Freedom dake manhajar YouTube sun tattauna da jarumin Musa Mai Sana’a a shirin su da suke haskawa a duk karshen mako.
Jarumin yayi bayani akan a cikin hira da ake dashi akan dalilan dayasa mata sukafi samun kudi a Kannywood.
haka zalika ya irin actin din da yake na barkwanci a cikin fina finan sa.