fitar video wata budirwa yatada kura ranar Zagowar haihuwar ta.
Abinda wata budurwa tayi a yayin bikin birthday dinta wanda ya jawo magan ganu a social media.
Abinda wata budurwa tayi a yayin bikin birthday dinta wanda ya jawo magan ganu a kafar sada zumunta (social media)
A dai dai lokacin da ake shirin shagalin birthday wata budirwa an samu bullar wani Bidiyon ta ita da wata wanda hakan yay jawo mata cece kuce a kafar sada zumunta bayan an saki Bidiyon.
Mu.
Ku dabi’antu da koyar da yaran ku maza da mata ilimin zaman aure ko ku kai a koyar dasu a wajajen koyar da zamantakewar aure kafun suyi aure.
Ko da kuwa bayan auren ne zaku iya kai su ko kuyi encouraging din su kai kan su musamman in kukaga ‘yan matsaloli kanana sun soma tasowa.
In sha Allah, yin haka zai rage matsaloli da dama a gidajen yaran mu, zai rage mace-macen aure da samar da nagartattun yara a cikin al’ummar mu.