Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

An bayyana shekarun mazan da in kina soyayya dasu zasu iya Aure ki.

Idan saurayinki ya doshi shekara 30+ to akwai yiwuwar zai iya aurenki da kaso 70 cikin 100. Sai dai kuma akwai yiwuwar zai iya rabuwa da ke da kaso 99.9 cikin 100.

Advertising

idan ki ka tsaya yi masa wasa ko rashin kulawa. Mafi yawan yan shekarun nan suna tunanin ya kamata su yi aure amma kuma saboda sun saba da soyayya kala-kalar da wasu an yaudaresu har ta kai da duk wani motsin mace na rashin kulawa suna iya daukansa da cewa shirin yaudara ne.

Don haka kafin ki farga zai iya yin inda dare ya yi masa. Ki bashi kulawa idan kina sonsa ko kuma yanzu ki koma cewa “duk maza macuta ne” alhalin ke ki ka cuci kanki.

Wata budurwa ta bayyana hakan ne a shafinta wanda har take jan hankula mata da sukula su tsaya domin suga sunyi Aure cikin jin fadi

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button