Labaran Kannywood
Masha Allah Gwanin ban sha’awa jarumar izzar so Khadijah yobe zatai Aure…….

Masha Allah labari mai dadi wasu kuma yay musu daci Jarumar shirin izzar so Khadijah Yobe wadda akafi sani da karema a cikin shirin na gab da angwance wa.
Duk wanda yake kallon shirin izzar so bazai kasa sanin jaruma karima ba kasancewar tana taka rawa a cikin shirin sosai.
Haka zalika a kwanan baya an ta yada cjita jitar soayyar ta da jarumin shirin izzar so Lawan Ahmad kan cewar zai Aure ta.
a yanzu dai gaskiya ta fito tunda yar uwar Sana’a ta wadda ake kira da Aisha bloody kanwa ga Hajiya Nafisa ta bayyana hotunan kareema tare da mijin da zata Aura tana musu fatan Alkhari.